Muhamed Abdullahi Zidan An haife shi ranar 11 ga watan Disamba, 1981). Ya kasance shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Misra, wanda ya ke buga wasa a matsayin ɗan wasan gaba-Striker.

Farkon rayuwa gyara sashe

An haife muhamed Zidan a garin Port said ta ƙasar Egypt.

Manazarta gyara sashe