Momar Ramon N'Diaye (an haife shi ranar 13 ga watan Yulin 1987) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a FC Rodange 91.

Momar N'Diaye
Rayuwa
Haihuwa Yeumbeul (en) Fassara, 13 ga Yuli, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Senegal
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Metz (en) Fassara2004-2010696
  Senegal men's national association football team (en) Fassara2005-200511
LB Châteauroux (en) Fassara2008-2009150
Rot Weiss Ahlen (en) Fassara2010-201061
  FSV Frankfurt (en) Fassara2010-2012255
Beijing Sport University F.C. (en) Fassara2012-2012147
Beijing Sport University F.C. (en) Fassara2012-2015
CS Louhans-Cuiseaux (en) Fassara2013-201591
S.F. Aversa Normanna (en) Fassara2014-201491
Jeunesse Esch (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Nauyi 74 kg
Tsayi 180 cm

An haife shi a Yeumbeul, N'Diaye ya fara aikinsa da Génération Foot. Ya shiga FC Metz a 2001. Ya buga wasa aro don Châteauroux a kakar 2008–09. A ranar 21 ga watan Janairun 2010, ya bar Metz don shiga Rot Weiss Ahlen. Bayan rabin shekara da relegation na Rot Weiss Ahlen, ya bar kulob ɗin a ranar 27 ga watan Mayun 2010 don shiga FSV Frankfurt.

Gabanin kakar 2019–20, N'Diaye ya koma FC Rodange 91.

Ayyukan ƙasa da ƙasa

gyara sashe

A cikin 2005, yana da shekaru 18, N'Diaye ya fara buga wa tawagar ƙwallon ƙafa ta Senegal.

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Ƴan uwansa su ne Ibrahima Gueye da Babacar Gueye, wanda su ma ya buga wa Metz wasa.

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe