Mokgabo Onneile Thanda (an haife ta a ranar 3 ga watan Afrilu 1993)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Motswana wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya a ƙungiyar Yasa FC ta Zambia da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Botswana.[2]

Mokgabo Thanda
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kasar Botswana-
 

Aikin kulob gyara sashe

Thanda ta taka leda a Yasa a Zambia.[3]

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Thanda ta buga wa Botswana wasa a babban mataki yayin bugu biyu na gasar zakarun Mata na COSAFA (2020 da 2021).[3]

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na duniya mata na Botswana

Manazarta gyara sashe

  1. "Mokgabo Thanda". Global Sports Archive. Retrieved 14 October 2021.
  2. "COSAFA Women's Championship – 2021 – Mokgabo Thanda". Botswana Football Association. Retrieved 14 October 2021.[permanent dead link]
  3. 3.0 3.1 "COSAFA Women's Cup 2020, South Africa – Tactical Start List – BOTSWANA-South Africa". Confederation of African Football. 14 November 2020. Retrieved 14 October 2021.[permanent dead link]