Mohd Isa Shafie
Mohd Isa bin Shafie (1954 - 14 Yuni 2023) ɗan siyasan Malaysia ne wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Kedah na mazaɓar jihar Belantek daga shekarar 1999 zuwa ta 2008 da kuma watan Mayun 2018 har zuwa mutuwarsa a cikin watan Yunin 2023.[1] Ya kasance memba na Jam'iyyar Musulunci ta Malaysia (PAS), wani ɓangare na jam'iyyar Perikatan Nasional (PN).
Mohd Isa Shafie | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sik (en) , 1954 |
ƙasa | Maleziya |
Mutuwa | Sultan Abdul Halim Hospital (en) , 14 ga Yuni, 2023 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (bacterial infection (en) ) |
Karatu | |
Makaranta |
Q12706472 (1961 - 1966) |
Harsuna |
Kedah-Perak-Perlis-Penang Malay (en) Malaysian Malay / Malaysian (en) Harshen Malay |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Musulunci |
Jam'iyar siyasa | Malaysian Islamic Party (en) |
Mutuwa
gyara sasheMohd Isa Shafie ya rasu a ranar 14 ga watan Yunin 2023 a asibitin Sultan Abdul Halim saboda kamuwa da kwayar cuta a zuciya, huhu da koda.[2]
Sakamakon zaɓe
gyara sasheYear | Constituency | Candidate | Votes | Pct | Opponent(s) | Votes | Pct | Ballots cast | Majority | Turnout | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1999 | N22 Belantek | Mohd Isa Shafie (<b id="mwNA">PAS</b>) | 6,556 | 52.08% | Siti Meriam (UMNO) | 6,031 | 47.92% | 12,876 | 525 | 82.09% | ||
2004 | N23 Belantek | Mohd Isa Shafie (<b id="mwSw">PAS</b>) | 7,310 | 50.18% | Md Salleh Ismail (UMNO) | 7,259 | 49.82% | 14,787 | 51 | 85.40% | ||
2018 | Mohd Isa Shafie (<b id="mwXw">PAS</b>) | 9,600 | 50.52% | Tajuddin Abdullah (UMNO) | 7,026 | 36.98% | 19,372 | 2,574 | 85.20% | |||
Abdul Rashid Abdullah (AMANAH) | 2,376 | 12.50% |
Daraja
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "N23 Belantik". mmk.kedah.gov.my. Retrieved 16 Jun 2023.
- ↑ "Belantek assemblyman Mohd Isa Shafie passes away". The Star.
- ↑ "SEMAKAN KEPUTUSAN PILIHAN RAYA UMUM KE - 14" (in Malay). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 13 September 2020. Retrieved 17 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link) Percentage figures based on total turnout.
- ↑ "The Star Online GE14 in Kedah". The Star. Retrieved 24 May 2018. Percentage figures based on total turnout.
- ↑ "Raja Muda of Kedah Heads Sultan's birthday award list". New Straits Times. 19 June 2022.