Mohamud Muse Hersi ( Somali , Larabci: محمد موسى حرسي‎ ‎ 1 ga watan Yulin 1937 – 8 ga Fabrairu 2017), wanda ake wa lakabi da " Adde ", ɗan siyasan Somaliya ne. Ya kasance shugaban yankin Puntland daga 8 ga Janairun 2005 zuwa 8 Janairu 2009. Ya kasance janar din soja har zuwa 1970s.

Mohamud Muse Hersi
3. President of the Puntland (en) Fassara

8 ga Janairu, 2005 - ga Janairu, 2009
Mohammed Abdi Hashi (en) Fassara - Abdirahman Farole (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Mogadishu, 1 ga Yuli, 1937
ƙasa Somaliya
Mutuwa Taraiyar larabawa, 8 ga Faburairu, 2017
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Imani
Addini Musulunci
Mohamud Muse Hersi, Mayu 2005

Muse Hersi ya mutu a ranar 8 ga Fabrairu 2017 a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, yana da shekara 79.

Manazarta gyara sashe