Mohammed Mustapha Namadi farfesa ne kuma shugaban tsangayar ilimin zamantakewar jama'a, Jami'ar Tarayya ta Kashere, Jihar Gombe, Najeriya.[1][2] Ya taba rike mukamin kwamishinan ilimi mai zurfi[3] da kuma kwamishinan noma da albarkatun kasa a jihar Kanon Najeriya. A watan Mayun 2021, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Namadi a matsayin kwamitin gudanarwa na cibiyar manya ta kasa.[4]

Mohammed Mustapha Namadi
Rayuwa
Haihuwa jahar Kano, 25 ga Maris, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Florida State University (en) Fassara
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a medical sociologist (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta

gyara sashe
  1. "Department of Sociology". Federal University of Kashere. Retrieved 30 September 2023.
  2. "Our Staff". Federal University of Kashere. Retrieved 30 September 2023.
  3. "Kano Delegation Arrive Wisconsin". New Nigeria. New Nigerian. 2008-10-08. Archived from the original on 2011-07-13. Retrieved 2023-09-30.
  4. "Buhari Removes Muhammad As NEMA Director-General, Appoints Another Northerner As Replacement". Trojan News (in Turanci). 2021-06-01. Archived from the original on 2023-11-10. Retrieved 2023-09-30.