Mohammed Lawal (dan kwallo)

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Mohammed Lawal (an haife shi a shekara ta 1939) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya . Ya yi takara a gasar maza a gasar Olympics ta bazara ta 1968.

Mohammed Lawal (dan kwallo)
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 23 Satumba 1939 (85 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe