Mohammed Balarabe Haladu

Luton ant ne a hukumar Sojan Najeriya

Mohammed Balarabe Haladu (1944 – ranar 28 ga watan Yunin 1998) ya kasance Laftanar Janar na Sojojin Najeriya wanda ya zama Kwamandan Kwalejin Tsaro ta Najeriya daga shekarar 1993 zuwa 1994.[1] Ya kuma kasance tsohon ministan masana'antu na tarayya.[2]

Mohammed Balarabe Haladu
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 1944
Harshen uwa Hausa
Mutuwa 1998
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Digiri Janar

An haife shi a Kano, Haladu ya sami horon aikin soja a Makarantar Soja ta Najeriya dake Zariya, Pakistan Military Academy da College of Wales.[3]

Manazarta gyara sashe