Mohamed Sobhy (Larabci: محمد صبحي; an haife shi 15 Yuli 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar ta Al Ittihad a matsayin aro daga Zamalek.[1][2][3]

Mohamed Sobhy
Rayuwa
Cikakken suna محمد صبحي محمد دعادىر
Haihuwa Misra, 15 ga Yuli, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al Ittihad FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Girmamawa

gyara sashe
  • Kofin Masar: 2018-19
  • Super Cup na Masar: 2019-20
  • CAF Super Cup: 2020
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika U-23: 2019

Guda ɗaya

gyara sashe
  • Gwarzon Dan Wasan Nahiyar Afrika U-23 2019[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Egypt - Mohamed Sobhi - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". us.soccerway.com.
  2. "حارس بتروجت لـ في الجول: المفاوضات تمت بنجاح مع الزمالك.. شرف لي ارتداء قميص الفريق". FilGoal.com.
  3. "الزمالك يتسلم استغناء ضم محمد صبحى حارس بتروجت رسمياً". اليوم السابع. 25 July 2019.
  4. @CAF_Online (22 November 2019). "Your #TotalAFCONU23 Best Goalkeeper is Egypt's Mohamed Sobhi!" (Tweet) – via Twitter.