Mohamed Sanni-Thomas ( an haife shi ranar 11 ga watan Agusta 1927 – 3 ga Fabrairu 2007)[1] ya kasance dan wasan tseren matsakaicin zango ne na Ghana.[2][3] Ya yi takara kuma ya fatata a wasan tseren mita 800 na maza a gasar wasan Olympics ta bazara ta shekarar 1952. [4]

Mohamed Sanni-Thomas
Rayuwa
Haihuwa 11 ga Augusta, 1927
ƙasa Ghana
Mutuwa 3 ga Faburairu, 2007
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Ghana clinging to Olympic dream". BBC News. 8 April 2011. Retrieved 26 June 2013.
  2. "Base Camp Sponsored Ghanaian skier Kwame Nkrumah-Acheampong has qualified for 2010 Olympics". 0-21 Snowboarding. 13 March 2009. Retrieved 26 June 2013.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Mohamed Sanni-Thomas Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 14 October 2017.
  4. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mohamed Sanni-Thomas Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 14 October 2017.