Mohamed Fakhry Rifaat Abbas (an haife shi ranar ashirin da biyar 25 ga watan Nuwambar shekarar alif dubu daya da dari tara da talatin da biyu 1932) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a dandalin mita goma 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar shekarar alif dubu daya da dari tara da Hanson da biyu 1952. [1]

Mohamed Fakhry Abbas
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Misra
Country for sport (en) Fassara Misra
Shekarun haihuwa 25 Nuwamba, 1932
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1952 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mohamed Fakhry Abbas Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 29 November 2017.