Mohamed Camara ( darektan fim )

Mohamed Camara (an haife shi a shekara ta 1959 a Conakry ) darektan fina-finai ne na ƙasar Guinea kuma ɗan wasan kwaikwayo ne wanda ke zaune a Faransa.[1] Ya yi karatu a Atelier Blanche Salant a Paris . Ya binciko batutuwa masu rikitarwa a cikin fina-finansa kamar lalata ( Denko ), kashe yara ( Minka ) da luwadi ( Dakan ). Dakan na 1997 an kira shi fim na farko akan luwadi da wani Bakar fatar Afrika.

Mohamed Camara ( darektan fim )
Rayuwa
Haihuwa Conakry, 1959 (64/65 shekaru)
ƙasa Gine
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a darakta da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0131182

Camara ya lashe lambobin yabo na ƙasa da ƙasa da yawa don fina-finansa, gami da lambar yabo ta Grand Jury don Fitaccen Labari na Ƙasashen Waje a LA Outfest na Dakan.ve Feature at L.A. Outfest for Dakan.[2][3]

A Arewacin Amurka, Camara wataƙila an fi saninsa da wasan kwaikwayonsa a matsayin Ousmane a ccikin mashahurin jjerin ilimin Faransanci a Action.

Fina-finai gyara sashe

Year Film
1988 The House of Smiles
1994 Neuf mois
1997 100% Arabic
1997 Dakan

Darakta gyara sashe

Year Film
1993 Denko
1994 Minka
1997 Dakan

Manazarta gyara sashe

  1. Epprecht, Marc (2007-04-12). "African Masculinities: Men in Africa from the late Nineteenth Century to the Present". Postcolonial Text. 3 (1). Retrieved 2008-03-15.
  2. "Dakan". Variety. Archived from the original on November 27, 2007. Retrieved 2008-03-15.
  3. "Awards for Mohamed Camara". Internet Movie Database. Retrieved 2008-03-15.

Hanyoyin Hadi na waje a gyara sashe