Minka (fim)
Minka wani ɗan gajeren fim ne na shekarar 1995 na darektan Guinea Mohamed Camara wanda ke kula da batun kashe kansa da ake ta cece-kuce da shi.[1] [2]
Minka (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1995 |
Ƙasar asali | Faransa |
Characteristics | |
Launi | color (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ London film festival souvenir programme London Film Festival Staff - 1997 - Page 124 "After completing a second short, Minka (1995), in 1997, Mohamed Camara made his debut as a feature director with Dakan, which tackles another "
- ↑ The Greenwood Encyclopedia of Children's Issues Worldwide 0313336164 Irving Epstein, Leslie Limage - 2008 "RESOURCE GUIDE Suggested Readings Camara, Mohamed Saliou. ... Minka. 1995. Film (in French and local language). Directed by Mohamed Camara."