Mohamed Abo Sheashaa (an haife shi a 26 ga Yunin shekarar 1988) shi ne dan kwallon Masar wanda ke taka leda a Beni Suef a matsayin dan wasan tsakiya. Ya kasance yana buga tsakiya a kwallon kafa.

Mohamed Abo Sheashaa
Rayuwa
Haihuwa Misra, 1 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Tersana SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta

gyara sashe

 

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe