Mirza Ghiyas Beg (Farisawa: میرزا غیاث بیگ) Wanda kuma aka sani da sunan I'timad-ud-Daula (Farisawa: اعتماد الدوله)[1] Shi babban ɗan siyasa ne a Daular Mughal wanda ya ɗauki matsayin Vakīl-i-Mutlaq na Daular Mughal, watau Firayim Minista, daga shekara ta 1611 miladiyya zuwa shekara ta 1622 miladiyya. Ya kasance fitaccen jami’in gwamnati, wanda ‘ya’yansa mata da jikokinsa suka auri sarakuna. Shi ne mahaifin Nur Jahan, matar sarki Jahangir, kuma mahaifin Abul Hasan Asif Khan, wazir-e 'azam, kuma kakan Mumtaz Mahal, shahararriyar sarauniya, matar sarki Shah Jahan.

Mirza Ghiyas Beg
Vakil of the Mughal Empire (en) Fassara

Mayu 1611 - 1622
Rayuwa
Haihuwa Qazvin (en) Fassara, 16 century
ƙasa Iran
Mutuwa Kangra (en) Fassara, 1622
Makwanci Tomb of I'timād-ud-Daulah (en) Fassara
Agra
Ƴan uwa
Abokiyar zama Asmat Begam (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Farisawa
Sana'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Pant 1978, p. 4