Microphone (fim)
Makarufo ( Larabci: ميكروفون ) fim ne mai zaman kansa na Masar na shekarar 2010 wanda Ahmad Abdalla ya shirya game da fage na fasaha na karkashin kasa na birnin Alexandria, Masar. Fim ɗin ya sami Kyautar mafi kyawun Fim na harshen Larabci daga Bikin Fina-Finan Duniya na Alkahira[1] da Tanit d'Or daga Journées cinématographiques de Carthage. Baya ga Mafi kyawun Kyautar Gyara daga Dubai International Film Festival[2] a cikin 2010.
Microphone (fim) | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Lokacin bugawa | 2010 | |||
Asalin harshe | Larabci | |||
Ƙasar asali | Misra | |||
Distribution format (en) | video on demand (en) | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) | comedy film (en) | |||
During | 120 Dakika | |||
Launi | color (en) | |||
Direction and screenplay | ||||
Darekta | Ahmad Abdalla | |||
Marubin wasannin kwaykwayo | Ahmad Abdalla | |||
'yan wasa | ||||
Kal Naga (en) | ||||
Samar | ||||
Mai tsarawa | Mohamed Hefzy (en) | |||
External links | ||||
microphone-film.com | ||||
Chronology (en) | ||||
|
Makirifo shine fim na biyu na Ahmad Abdalla, bayan Heliopolis.
Yan wasan kwaikwayo
gyara sashe- Khaled Abol Naga (Khaled)
- Menna Shalabi (Hadeer)
- Yosra El Lozy (Salma)
- Hany Adel (Hany)
- Ahmed Magdi (Magdi)
- Atef Yusuf
- Aya Tarek (Aya)
- Yassin Koptan (Yassin)
- Mohammed Goda (Nosair)
- Cherine Amr (Cherine)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Golden Pyramid goes to Al-Shawq". Egyptian Gazette. Archived from the original on 4 July 2011.
- ↑ "7th edition of Dubai International Film Festival concludes with Muhr awards". Gulf News.