Rags and Tatters
Rags and Tatters ( Larabci: فرش وغطا ), ( fassara. farš wa-ġaṭa) fim ne na wasan kwaikwayo na Masar a shekarar 2013 wanda Ahmad Abdalla ya rubuta kuma ya ba da Umarni. An nuna shi a cikin sashen Cinema na Duniya na zamani a 2013 Toronto International Film Festival.[1][2] An kuma zaɓi fim ɗin a London Film Festival da Abu Dhabi Film Festival a gasar da aka gudanar a hukumance. A watan Nuwamba 2013, fim ɗin ya lashe Grand Prix (The Goldne Antigone) a bikin Fim na Montpellier.[3]
Rags and Tatters | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Lokacin bugawa | 2013 | |||
Asalin harshe | Larabci | |||
Ƙasar asali | Misra | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) | independent film (en) | |||
During | 87 Dakika | |||
Launi | color (en) | |||
Direction and screenplay | ||||
Darekta | Ahmad Abdalla | |||
Marubin wasannin kwaykwayo | Ahmad Abdalla | |||
'yan wasa | ||||
Asser Yassin (en) | ||||
Samar | ||||
Mai tsarawa | Mohamed Hefzy (en) | |||
External links | ||||
visitfilms.com… | ||||
Specialized websites
| ||||
Chronology (en) | ||||
|
Yan wasan shirin
gyara sashe- Asir Yassin
- Amr Abed
- Mohammed Mamduh
- Latifa Fahmy a Matsayin Mama
- Yara Goubran
- Atef Yusuf
Sharhi
gyara sasheFim ɗin yana da duba mai kyau a cikin jaridu na duniya kamar Variety, The Guardian da Huffington Post .[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Rags and Tatters". TIFF. Archived from the original on 3 September 2013. Retrieved 26 August 2013.
- ↑ "Toronto Adds 75+ Titles To 2013 Edition". Indiewire. Retrieved 26 August 2013.
- ↑ "Montpellier - Cinemed 2013 : Antigone d'or décerné au film égyptien "Rags and Tatters"". midilibre. Retrieved 10 November 2013.
- ↑ "Best of Toronto 2013: Ahmed Abdallah's Rags and Tatters". The Huffington Post. 10 September 2013. Retrieved 1 March 2016.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe