Michelle Rodriguez
Mayte Michelle Rodríguez( An haifeta a ranar 12 ga watan Yuli a shekarar 1978), anfi saninta da sunan na wasan kwaikwayo Michelle Rodriguez, 'yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.
Michelle Rodriguez | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Mayte Michelle Rodriguez |
Haihuwa | San Antonio, 12 ga Yuli, 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila |
Dominican Americans (en) Stateside Puerto Ricans (en) |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Carmen Milady Pared |
Ma'aurata |
Cara Delevingne (mul) Zac Efron (mul) |
Karatu | |
Makaranta | William L. Dickinson High School (en) |
Harsuna |
Turanci Turancin Amurka |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
Muhimman ayyuka |
Girlfight (en) Fast & Furious (en) Resident Evil (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm0735442 |
michelle-rodriguez.com… |
Tarihi
gyara sasheMayte Michelle Rodriguez an haifeta 12 ga watan Yuli a shekarar 1978, a San Antonio dake jahar Texas.[1]