Miche Minnies
Miche Minnies (an haife ta a ranar 14 ga watan Nuwamba shekara ta 2001) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ƴar wasan gaba ga ƙungiyar Mata ta SAFA Mamelodi Sundowns da kuma ƙungiyar mata ta Afirka ta Kudu .
Miche Minnies | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 14 Nuwamba, 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aikin kulob
gyara sasheMamelodi Sundowns Ladies
gyara sasheA cikin 2022, ta sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru 4 tare da Safa Women's League side Mamelodi Sundowns Ladies . [1]
Girmamawa
gyara sasheAfirka ta Kudu
- Gasar Cin Kofin Afirka ta Mata : 2022, [2]
Mutum
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Star Footballer Minnies Joins Mamelodi Sundowns". capeat6sport (in Turanci). 2022-03-18. Retrieved 2023-12-21.
- ↑ "Magaia brace hands South Africa first TotalEnergies WAFCON trophy". CAF. 29 June 2023. Retrieved 16 September 2023.
- ↑ "CAF announces TotalEnergies Women's AFCON 2022 Best XI". CAF. 26 July 2022. Retrieved 16 September 2023.
- ↑ "IFFHS CAF Women's Team 2022". The International Federation of Football History & Statistics (IFFHS). 31 January 2023. Retrieved 16 September 2023.