Michael Okechukwu Chinda ɗan majalisar wakilai ne mai wakiltar mazaɓar Obio-Akpor II a majalisar dokokin jihar Ribas a Najeriya. Ɗan jam'iyyar PDP ne na jihar Ribas. An fara zaɓen shi a cikin shekarar 2011, kuma a cikin watan Maris ɗin 2016 aka sake zaɓensa a Majalisar.[1]

Michael O. Chinda
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Michael
Sunan dangi Chinda (en) Fassara
Sana'a ɗan siyasa
Ɗan bangaren siyasa Rivers State People's Democratic Party (en) Fassara

Manazarta gyara sashe