Michael McIndoe
Michael McIndoe (an haife shi 2 Disamba 1979) kocin ƙwallon ƙafa ne na Scotland kuma tsohon ɗan wasa, wanda a halin yanzu shine manajan Edinburgh City. McIndoe ya fara buga kwallonsa a Luton Town, inda ya fara buga lig ƙwararrun na gida yana ɗan shekara 18 tare da kungiyar Burnley a ranar 5 ga Satumba 1998. Daga baya ya taka leda a Derby County, Wolves, Coventry City, Bristol City, Yeovil Town, Hereford United, Doncaster Rovers, MK Dons, Barnsley, Clydebank da Stirling Albion. An san shi da yin crossing, iyawar fasaha da sauri, ya kasance dan wasan da ya tabbatar da shi me cik kwallo ne a kowane matakin ciki har da gasar cin kofin League a ragar Premier League clubs Manchester City, Arsenal da Aston Villa . Yayin da yake taka leda a Doncaster Rovers ya kafa tarihi inda ya zura fanareti goma wanda hakan yasa ya fi kowane dan wasa a gasar kwallon kafa ta Ingila a kakar 2005/06. An zabe shi a cikin manyan 'yan wasan kwallon kafa biyar na shekara a cikin The Times Football Yearbook 2004/05, tare da Thierry Henry, Wayne Rooney da Steven Gerrard.[1][2]
Michael McIndoe | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Edinburgh, 2 Disamba 1979 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 188 cm |
McIndoe ya buga wa tawagar Scotland B sau biyu, inda ya fara bayyanarsa a ranar 10 ga Disamba 2003,[3]
Aikin kulob
gyara sasheGarin Luton
gyara sasheMcIndoe ya koma garin Luton tun yana matashi a 1996 kuma ya kasance wani muhimmin bangare na gasar cin kofin matasa na FA, inda Leeds United ta yi nasara a wasan kusa da na karshe . tareda mai horar da 'yan wasan John Moore, kungiyar ta kuma lashe gasar matasa da kuma gasar cin kofin zakarun Counties na Kudu maso Gabas da ta doke West Ham a ranar 8 ga Mayu 1998. Ya buga wasansa na farko a gida yana da shekara 18 da Burnley a 1998 ya ci 1-0. A tsawon yanayin zango biyu na gaba McIndoe ya buga wasanni 47. Ba a taɓa tantama akan basirarsa ba amma matsalolinsa na hada da shan barasa yana nufin a cikin Disamba 1999, an shigar da shi cikin Priory . Bayan tattaunawa da koci Lennie Lawrence an yanke shawarar cewa zai zama mafi kyawun aikinsa a wani sabon kulob. Tsohon dan wasan Arsenal Paul Merson ya dauki nauyin McIndoe wanda ke taimaka masa ka hanyarsa ta murmurewa. Tsohon abokin wasansa Matthew Upson kuma ya taka rawa sosai wajen ba da shawara ga McIndoe wanda akan cewa zai mai da hankali kan zama mafi kyawun dan wasa da zai iya zama.[4]
Hereford United
gyara sasheA cikin Yuli 2000 kocin Hereford United Graham Turner ya rattaba hannu kan McIndoe kan kwantiragin shekaru biyu. Ya buga wasanni 30 a Bulls inda ya zura kwallaye 2. Ayyukansa sun sa shi shiga da sauri cikin taron sauran ƙungiyoyin. inda aka fara yaƙin neman zaɓe tsakanin Boston United da Yeovil Town don sa hannun McIndoe. A ƙarshe Hereford United ta sayar da shi ga Yeovil Town akan fan 25,000 tare da riƙe kashi 25% na siyarwa.[5]
Garin Yeovil
gyara sasheManajan Yeovil Town Colin Addison ya rattaba hannu kan McIndoe a kan kwantiragin shekaru uku. Ya fara zira kwallo a raga ga Glovers a ranar 17 ga Fabrairu 2001, wanda sukayi nasara da ci 2–1 ga Boston United. A ƙarshen kakar 2000–01, ƙungiyar kawaii tayi rashin saa yayin da suka gama na biyu.[6]
Yeovil ya nada Gary Johnson a matsayin sabon manaja na kakar 2001–02. Sun ci gaba da samun nasarar yaƙin neman nasara, inda suka ci Kofin FA a Villa Park ga Stevenage kuma sun ƙare na uku a taron. Lokacin da yake da shekaru 22, McIndoe ya zama kyaftin din kungiyar a lokuta da dama kuma ya karbi kyautar gwarzon dan wasan kungiyar.[7]
Doncaster Rovers
gyara sasheDoncaster Rovers ya sanya hannu a a cinikin McIndoe akan £50,000 a lokacin bazara na 2003. Ya buga wasansa na farko tare da Rovers a ranar 9 ga Agusta 2003, a cikin nasara da ci 3–1 ga Leyton Orient . McIndoe ya ci hat-trick dinsa na farko a wasan farko , inda ya zura kwallaye uku a kan Bristol Rovers a nasarar da suka yi da 5–1 a ranar 4 ga Oktoba 2003. Ya kuma lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Oktoba Umbro Isotonic. Ayyukansa sun ba shi zaɓi don zuwa ƙungiyar Scotland B a cikin Disamba 2003. Kakar farko ta McIndoe a Doncaster ta yi nasara sosai tare da Rovers ta lashe taken Division na Uku (biyu na hudu) . An nada shi Dan wasan gwarzon shekara a Doncaster Rovers kuma shine kawai dan wasa a gasar zakarun Turai da aka sanya suna a cikin PFA Team of the Year . Don yin nasara a kakarsa McIndoe an zabe shi a matsayin Gwarzon dan wasan PFA na shekara.[8]
Aro zuwa Derby County
gyara sashemanajan Derby County Terry Westley kawo McIndoe a kan aro a cikin Maris 2006, kamar yadda ya yi kokarin ci gaban zama kulob din a gasar Championship . McIndoe ya fara wasansa na farko a Derby a ranar 11 ga Maris 2006, a wasan da suka doke Burnley da ci 3-0. A cikin kwanaki na rattaba hannu kan Derby, McIndoe ya sami kiransa na biyu ga tawagar Scotland B. McIndoe ya ci gaba da taka leda a duk sauran wasannin da suka rage a Derby a kakar wasa ta 2005–06, inda ya taimaka musu su kare a matsayi na 20 da kuma guje wa relegation [9].
Barnsley
gyara sasheA cikin 2006–07 kafin fara zango, McIndoe ya rattaba hannu kan sabuwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barnsley akan £125,000. A ranar 8 ga Agusta 2006 ya zira kwallaye a wasansa na biyu a nasara 3–2 da Hull City . A ranar 4 ga Nuwamba 2006 McIndoe kuma ya zira kwallo a wasan Yorkshire derby da Leeds United, daga wajen akwatin tare da harbi mai rauni. Ya zira kwallaye 5 a wasanni 20 kafin Wolves ta ba da tayin £ 250,000 ga Barnsley wanda aka karɓa a cikin Disamba 2006.[10]
Wolverhampton Wanderers
gyara sasheMcIndoe ya sanya hannu kan kwangilar shekaru 3 a karkashin manajan Mick McCarthy . Ya ci wa Wolves kwallonsa ta farko ga Sheffield Wednesday a waje da suka tashi 2-2. A ranar 22 ga Afrilu 2007 Wolves ta buga kwallo da Birmingham City a wasan hamayya na West Midlands, McIndoe ya zira kwallaye biyu a raga amma sai ya rasa bugun fanariti a minti na karshe , da ci 3–2. Wolves ta zo ta 5 a matsayi na 5 inda ta kara da abokiyar hamayyarta West Bromwich Albion a wasan daf da na kusa da na karshe. Albion ta doke Wolves da ci 4-2 a jimillar wasanni biyu. Tun da ya koma Wolves ya buga a kowane wasa yana buga wasanni 32, ya zura kwallaye 3 kuma ya taimaka da yawa.[11]
A cikin Yulin shekarar 2007, McIndoe ya rattaba hannu kan kwangilar shekaru 3 tare da kungiyar Bristol City ta Championship ta sake haduwa da manaja Gary Johnson kan kudin da ba a bayyana ba wanda aka yi imanin yana cikin yankin £ 500,000. A ranar 15 ga Satumban 2007, ya zira kwallonsa ta farko ga Robins a wasan waje da Coventry City da ci 3-0. McIndoe ya taimaka wa Bristol City samun nasarar kakar wasa ta 4. A wasan daf da na kusa da na karshe da Crystal Palace, ya zira kwallo ta 30. sanna ya samu damar karin lokacin daukar Bristol City zuwa wasan karshe na gasar Championship a filin wasa na Wembley da Hull City a gaban kusan 90,000. Dean Windass ne ya ci wa Hull City kwallon da ta kai ta gasar Premier. A kakarsa ta farko tare da Robins, McIndoe ya buga wasanni 49 inda ya zura kwallaye 7 daga tsakiya. Gary Johnson ya sakawa McIndoe sabon kwantiragi na shekaru 3.[12]
Coventry City
gyara sasheA ranar 4 ga Agustan 2009, ƙungiyar Championship ta Coventry City ta rattaba hannu kan McIndoe akan kwantiragin shekaru 2 a ƙarƙashin manaja Chris Coleman akan kuɗin da ba a bayyana ba wanda aka yi imanin kusan £ 325,000. Ya samu kiransa na uku na kasa da kasa da Japan a garin Yokohama, amma ya janye daga cikin tawagar saboda karamin rauni a gwiwa. McIndoe ya taka leda a wurare da dama a duk kakar wasa, inda ya zira kwallaye 1 kuma ya buga wasanni 43 a Sky Blue[13]
An nada Aidy Boothroyd a matsayin sabon manajan Coventry City a watan Mayu 2010. A wasansa na farko Boothroyd ya sanya McIndoe kyaftin din kungiyar VF Gaflenz ta Austria inda ya ci 2-0. Abin mamaki a karkashin Boothroyd, McIndoe bai fito a wasanni da yawa ba.
A cikin 2010–11 McIndoe ya rattaba hannu kan yarjejeniyar lamuni na ɗan gajeren lokaci tare da ƙungiyar League One Milton Keynes Dons don kiyaye lafiyar wasansa kafin ya koma Coventry City a gasar zakarun Turai.
Kididdigar Sana a
gyara sasheClub | Season | League | National Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Luton Town | 1998–99 | Second Division | 22 | 0 | 2 | 0 | 2 | 0 | 1 | 0 | 27 | 0 |
1999–2000 | Second Division | 17 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | 20 | 0 | |
Total | 39 | 0 | 3 | 0 | 4 | 0 | 1 | 0 | 47 | 0 | ||
Hereford United | 2000–01 | Football Conference | 27 | 2 | 0 | 0 | — | 3 | 0 | 30 | 2 | |
Yeovil Town | 2000–01 | Football Conference | 16 | 3 | — | — | — | 16 | 3 | |||
2001–02 | Football Conference | 35 | 7 | 1 | 0 | — | 8 | 2 | 44 | 9 | ||
2002–03 | Football Conference | 41 | 12 | 3 | 1 | — | 6 | 0 | 50 | 13 | ||
Total | 92 | 22 | 4 | 1 | — | 14 | 2 | 110 | 25 | |||
Doncaster Rovers | 2003–04 | Third Division | 45 | 10 | 1 | 0 | 2 | 0 | 2 | 0 | 50 | 10 |
2004–05 | League One | 44 | 10 | 2 | 1 | 3 | 1 | 2 | 0 | 51 | 12 | |
2005–06 | League One | 33 | 8 | 3 | 2 | 5 | 3 | 0 | 0 | 41 | 13 | |
Total | 122 | 28 | 6 | 3 | 10 | 4 | 4 | 0 | 142 | 35 | ||
Derby County (loan) | 2005–06 | Championship | 8 | 0 | — | — | — | 8 | 0 | |||
Barnsley | 2006–07 | Championship | 18 | 4 | — | 2 | 1 | — | 20 | 5 | ||
Wolverhampton Wanderers | 2006–07 | Championship | 27 | 3 | 3 | 0 | — | 2 | 0 | 32 | 3 | |
Bristol City | 2007–08 | Championship | 45 | 6 | 0 | 0 | 1 | 0 | 3 | 1 | 49 | 7 |
2008–09 | Championship | 45 | 6 | 1 | 0 | 2 | 0 | — | 48 | 6 | ||
Total | 90 | 12 | 1 | 0 | 3 | 0 | 3 | 1 | 97 | 13 | ||
Coventry City | 2009–10 | Championship | 40 | 1 | 2 | 0 | 1 | 0 | — | 43 | 1 | |
2010–11 | Championship | 6 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | — | 7 | 0 | ||
Total | 46 | 1 | 2 | 0 | 2 | 0 | — | 50 | 1 | |||
Milton Keynes Dons (loan) | 2010–11 | League One | 8 | 0 | — | — | — | 8 | 0 | |||
London Elite | 2013–14 | MCFL Division One Central and East | 8 | 8 | 0 | 0 | — | 4 | 0 | 12 | 8 | |
Clydebank | 2018–19 | SJFA West Region Premiership | 8 | 0 | 1 | 0 | — | 0 | 0 | 9 | 0 | |
Stirling Albion | 2018–19 | Scottish League Two | 3 | 0 | — | — | — | 3 | 0 | |||
Career total | 496 | 80 | 20 | 4 | 21 | 5 | 31 | 3 | 568 | 92 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ The Times Football Yearbook 2004–05 The Whole Season in One Book. UK: Harper UK. 2004. p. 400. ISBN 0007193289.
- ↑ http://www.worldfootball.net/teams/luton-town/1999/2/
- ↑ "FEATURE: Chance for Hatters U18s to follow in some famous footsteps". www.dunstabletoday.co.uk. Retrieved 17 February 2017.
- ↑ LTD, Digital Sports Group. "Programmes – Season 1998/99 – Clarets Mad". clarets-mad.co.uk. Retrieved 16 February 2017
- ↑ "Games played by Michael McIndoe in 1999/2000". Soccerbase. Centurycomm
- ↑ "McIndoe and his last chance". bntestlayout.blogspot.fr. 19 December 2005. Retrieved 17 February 2017
- ↑ "HEDNESFORD TOWN | Bulls sign up McIndoe". BBC Sport. Retrieved 17 February 2017
- ↑ https://web.archive.org/web/20170221005702/http://www.ccfc.co.uk/news/article/introducing-yeovil-town-186725.aspx?pageView=full#anchored
- ↑ LTD, Digital Sports Group. "One New Signing at Huish Park……And……..More… – Glovers Mad". www.yeoviltown-mad.co.uk. Retrieved 19 February 2017
- ↑ LTD, Digital Sports Group. "Yeovil Town 2 Boston United 1 – Glovers Mad". www.yeoviltown-mad.co.uk. Retrieved 19 February 2017
- ↑ "Ciderspace News – Wed 21st February 2001 A Shipp That Passes in the Night – Ru$hden Go Top
- ↑ "The story of Gary Johnson at Yeovil Town". Gloucestershire Live. 23 September 2016. Retrieved 19 February 2017.
- ↑ http://www.ciderspace.co.uk/asp/news/news-0402.htm