Michael Elliott (dan siyasa)
Michael Norman Elliott (an haife shi 3 gawatan Yuni 1932) Ya kasance ɗan Majalisar Turai (MEP) na mazaɓar Yammacin London.
Michael Elliott (dan siyasa) | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2005 - 2006
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: London West (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: London West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: London West (en) Election: 1984 European Parliament election (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Landan, 3 ga Yuni, 1932 (92 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Karatu da siyasa
gyara sasheElliott ya yi karatu a Kwalejin Fasaha ta Brunel kafin ya zama masanin kimiyyar sinadarai. Ya kuma kasance mai fafutuka a Jam'iyyar Labour, yayi aiki a Majalisar gundumar Ealing daga 1964 zuwa 1986. A zaben Majalisar Turai na 1984, an zabe shi don wakiltar mazaɓar Yammacin London, ya rike matsayinhar zuwa 1999.