Meek Mill
Meek Mill an haifi Robert Rihmeek Williams ranar 6 ga watan Mayu a shekarar 1987, wanda aka sani a sana'a da Meek Mill, dan waqa ne kuma dan Amurka. An haife shi kuma ya girma a Philadelphia, Pennsylvania. Ya fara aikinsa na waqa a matsayin mawaqin rap na yaqi, kuma daga baya ya kafa qungiyar rap na dan gajeren lokaci.
Meek Mill | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Robert Rihmeek Williams |
Haihuwa | Philadelphia, 6 Mayu 1987 (36 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata | Milan Harris (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Strawberry Mansion High School (en) Father Michael McGivney Catholic Academy (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) da mai rubuta waka |
Muhimman ayyuka | Charm City Kings (en) |
Sunan mahaifi | Meek Mill |
Artistic movement |
hip hop music (en) East Coast hip hop (en) hardcore hip hop (en) gangsta rap (en) trap music (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa | Maybach Music Group (en) |
IMDb | nm4049674 |
meekmilldreamteam.com |