Mazi Nwonwu
Rayuwa
Karatu
Makaranta Nnamdi Azikiwe University
Kwalejin Barewa
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da marubuci

Chiagozie Fred Nwonwu wanda ke rubutu da sunan alkalami Mazi Nwonwu marubuci ne, kuma mai ƙir-ƙira da sannan kuma edita na Najeriya. Shi ne kuma manajan edita na Omenana Magazine[1][2][3][4] . A cikin shekarar 2017, an jera sunan shi a matsayin ɗaya daga cikin manyan mutane a cikin kafofin watsa labarai tare da Stephanie Busari da Fisayo Soyombo ta YNaija[5][6] .

Rayuwar farko da aiki

gyara sashe

An kuma haifi Nwonwu a Nkwe, wani ƙauye a Enugu, Jihar Enugu . Ya Kuma halarci Kwalejin Gwamnati da ke a Kaduna ( Barewa College a yanzu) sannan ya wuce Jami'ar Nnamdi Azikiwe inda kuma ya karanta Linguistics . Ya yi aiki a matsayin manajan editan a Olisa.TV. Ya kafa Mujallar Omenana a cikin shekarar 2014 tare da Chinelo Onwualu [1] He is also a journalist at BBC.<ref>. Shi ma dan jarida ne a BBC. BBC ta bayyana shi a matsayin ɗaya daga cikin sabon marubucin Najeriya. Ana yi masa kallon ɗaya daga cikin Rubuce-Rubuce na Nageriya na Uku .

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Mazi Nwonwu". Omenana Magazine. Retrieved August 26, 2021.
  2. "BBC Radio 4 – Writing a New Nigeria – Meet the authors". BBC. Retrieved August 26, 2021.
  3. Geoff, Ryman (May 31, 2018). "Mazi Chiagozie Nwonwu". Strange Horizons. Issue: 100 African Writers of SFF-Part Nine: The Ake Festival. Retrieved August 26, 2021.
  4. "POET OF NO COUNTRY (by Eriata Oribhabor Poetry Prize Judge Mazi Chiagozie F Nwonwu)". WRR. December 20, 2012. Retrieved August 26, 2021.
  5. YNaija (January 3, 2018). "#YNaijaPowerList2017: Stephanie Busari, Uche Pedro, Fisayo Soyombo… See the most powerful young persons in the media space » YNaija". YNaija. Retrieved August 26, 2021.
  6. "Stephanie Busari, Morayo Afolabi-Brown, Kemi Adetiba named in #YNaijaPowerlist2017 for "Most Powerful Young People in Media"". OloriSuperGal. September 8, 2017. Archived from the original on August 26, 2021. Retrieved August 26, 2021.