Mazarkwaila
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Mazarkwaila, wata narkarkiyar sukari ce da ake hada ta da rake, ita wannan sukari ana hada ta ne a yan kunar karkara, sannan tana da mutuqar amfani a jikin dan Adam.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Mazarkwaila ko rawar doki akan kira ta dashi.
Mazarkwaila ita ce sukari ta ainihin tun kafin zuwan sukari na zamani (Sugar). Rawar doki ko mazarkwaila akan haɗa wannan narkarkiyar sukari da rake sannan akan sami tsohon doki zai dinga kaɗa wannan inji sannan asamu ruwan rake, sai a dafa shi sosai har takai da anyi mazarkwaila sannan a sanya shi a murfi bayan ya sha iska sai a kama hanyar kasuwa domin sai dawa.
Kasar da akafi samu wannan sukari babu kamar ƙasar Kaduna, a yankin ƙaramar hukumar Makarfi da yan kunna kamar jahar Kano.