Max Liedtke
Max Liedtke (25 December 1894 – 1955) dan jarida ne a kasar Jamus kuma soja. An girmamashi a matsayin wanda ya sadaukar da rayuwarsa saboda tirjiyar da ya nuna akan "liquidation" na alummar Yahudawa (wanda yya hada da bautar aiki) a unguwar marasa galihu ta Przemyśl a gabashin Poland[1] An haifi Liedtke a garin Preussisch na Holland, gabashin Prussia (wacce ake kira Poland yanzu) zuwa Lutheran Vicar. ya samu naasara a jarrabawar Abitur a garin ya fara koyon tauhihi Lutheran a jami'ar Konigsberg, amma ya sadoukar da kansa ga sojojin kasar Germani farkon fara yakin duniya na baya. Bayan yakin, ya fara aikin jarida kuma ya zamo sugaban editoci a wata gama-garin jarida a Greifswald. Ankore shi a 1935 saboda caccakar da yake wa Nazis. Ladtke ya kara siga soji a 1939. inda aka tura shi Poland, Belguim da Piraeus (girka).
Max Liedtke | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Pasłęk (en) , 25 Disamba 1894 |
ƙasa | Jamus |
Mutuwa | Ekaterinburg, 13 ga Janairu, 1955 |
Karatu | |
Makaranta | University of Königsberg (en) |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, Mai kare Haƙƙin kai da soja |
Kyaututtuka |
gani
|
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Yakin Duniya na I Yakin Duniya na II |
Imani | |
Addini | Evangelicalism (en) |
Komawarsa Przemyśl
gyara sasheA Julin shekarar 1942, Liedtke ya zama kamanda a Przemyśl. A 26 ga juli 1942 zuwa Schutzstaffel, Gestapo GPK (Grenzpolizeikommissariat – Frontier Police Authority) suka fara shirin su maigirma a Yahudawa a Przemyśl, wani bangaren a farmakin da suka kira Operation Reinhard, mafi muni a Wehrmacht suka rike taare dasamun umarnin rufe gada Kogin San hanya daya ta barin garin,lokacin da Schutzstaffel, suka yi haramar tsallakawa sai rundinar Wshrmacht a karkashin Liedthke suka ce da su ko sukoma ko su bude masu wuta, da yammacin wannan ranar aka basu umarni, wasu soji karkashin Battel suka shiga garin suka kama Yahudawa 80 - 100 da iyalan su zuwa bariki. Kula da wannan Yahudawa ya rataya a wuyan rudunar Wehrmacht suna sa sami mafaka daga zuwa wurin binciken Yahudawa na Belzec.[2]
An cire Liedtke da matsayin komandan Przemyśl a 30 ga satumba 1942, saboda wannan abu da ya faru. An nada shi a 1st Panzer Army wadanda sukai yaki a Caucasus.Liedtke ya cigaba da aiki harzuwa baarinsa Bornholm a farkon 1945. yana daga cikin mayakan da Jamus da sojin Soviet suka kama a 1955.
A 24 ga Jun 1993 aka amin ce da Liedtke a matsayin ckaken dan kasa mai yanci.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Gutman, Israel; Fraenkel, Daniel; Borut, Jacob (2005). Lexikon der Gerechten unter den Völkern, Deutsche und Österreicher (in German). Wallstein Verlag. pp. 65, 182. ISBN 3-89244-900-7. Retrieved May 23, 2012.
- ↑ Geoffrey P. Megargee; Christopher Browning; Martin Dean (2012). "Przemyśl". The United States Holocaust Memorial Museum Encyclopedia. Indiana University Press. pp. 557–. ISBN 0253355990. Retrieved May 25, 2012.