Matthew Harris (dan siyasa a Ireland)
Matthew Harris ( 11 July 1826 – 13 April 1890), dan kasar Aylan ne, dan jamiyyar kishin kasa kuma dan majalisa a gidan kowa (House of Commons) a Biritaniya da kasar Aylan ga jamiyyar Irish Parliamentary Party. Wanda ke wakiltar gabashin Galway daga 1885 har zuwa mutuwarsa a 1890.
Matthew Harris (dan siyasa a Ireland) | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuli, 1886 - 13 ga Afirilu, 1890 District: East Galway (en) Election: 1886 United Kingdom general election (en)
24 Nuwamba, 1885 - 26 ga Yuni, 1886 District: East Galway (en) Election: 1885 United Kingdom general election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Athlone (en) , 1826 | ||||
Mutuwa | 13 ga Afirilu, 1890 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (stomach cancer (en) ) | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Landan | ||||
Mamba | Irish Republican Brotherhood (en) |
Rayuwarsa
gyara sasheAnyi imanin cewa an haifi Harris a Athlone[1] iyayansa sune Peter da Ann Harris[2], amma yayi yarintar sa ne a Ballinasloe, inda yayi aiki a matsayin dan kwangilar gine-gine.kakan Peter Harris sojojin Brtaniya ne suka koreshi zuwa Monasterevin a lokacin tawayen 'yan kasar ayland a 1798.Yayi ruwa da tsaki a dukkanin siyasar karni na 19 ga masu son tunanin 'yancin kasar Ayland, Daga nan ya koma cikin masu son a sake dokar da tada Birtaniyya da Ayland (Repealer), sannan yakoma garin Fenians inda yazamo wakilin East Galway da South Roscommon.
Daga 1865 zuwa 1880 yazama dan Fenian kuma wakilimin West of Ireland a majalisar koli ta Irish Republican Brotherhood. A 1880 tare Michael Davitt, an sauke shi daga majalisar saboda haka sai karfin sa yakoma kacokan a gwagwarmayar kasa. Inda a wannan shekarar yayi aiki a zaban T. P. O'Connor lokacin zaban Galway Borough[3].
A zaben gama gari na 1885 a matsinyin wakin Galway East. Yasami nasar sa ne ga bayanin da yayi a Athenty wanda'" yace bayan yasami nasara zai je tsakanin tsinin makiya ba domin ya taimaki makiyaba sai domin kasar Ayland, in naje zan zamama tinlon maitunanin Aylan da walwalar mutanenta ba tunanani waccen gwamnatin ba". '
Harris yayi alkawarin ba zai canza ba daga yacce akasan shi wanda sune kamar zai yi kokari a kan rugoza iyayen gida,da kuma ficewa daga majalisa in bai sami nasara ba a maufofin sa. yakuma tunatatr da mutane cewa da taimakon su ne za a sami 'yancin kasar su ta Aylan, ya nemi da su:
Aiki tare da shuwagabannin Land League, wacce aka zarge shi da leken asiri a 1887 a karkashin dokokin Coercion Act saboda alakarsa a Plan of Compaign. Alokacin Parnell Commission na 1888 sai Sir Henry James yabunciki Harria, amatsayin sa na ma'aji a Land League domin binciken ko anbiya wani abu ga Clan na gael. Ragowar ma'ajin kamar John Dillon ya tafi Australiya. Harris ya tabbatar cewa alkaluman da sir Henry James ya ambata babu su a kundin League.
Ya auri Martha Bennett ta Ahascragh. Jikar Norah Walker (1900–1985) mata ga mawakinnan Austin Clarke. tatabakunne Harris mai rubuta wasanni ne a Ulick O'Connor. hakkan nan 'yan siyasa Patrick Dooley da Thomas Harris an alakan ta su da Harris.
Abin da mutane ke fadi akansa
gyara sasheWilliam O'Brien ya tuna wani avu da ya faru a 1881 lokacin da shugabannin Land League suka tsara taro a Paris don kar a kamasu a Birtaniyya . Lokacin da muke jiran Parnell,Mat harris shi ya sanya mana walwal. A Lahadi kafin zuwan Mat da ni mukayi ta fiya Boulevards a hazo wanda ya sa aka mantata shi, Sai kawai na ji yace min kozan iya samo masa kofin whiskey. Sai na duba Café de la Paix domin shine wuri da nake tunanin za'a samu ammama babu sai nasar da shi sai ya ce to a bashi "fine champagne". Wanda a ka zuba a kofin gilass ya mikawa Mat. Sai yace masa mai wannan sai yace "fine champagne". Sai ya ansa hannu da hannu. Bai buba matsayinsa ba, ya juje abin dake ciki yace da wannan ba Farenshen " ba mamaki muan Prussiya suke sude ye!" Timothy Michael Healy ya tuna yacce Harris ya zamo kwarin kwiwa ga matasan Aylan. Mat kwarin gwiwane a Connaaught, wanda ke dauke abin alfahari. Yara irina muna zama a karkashin karsa munajin labbararrukan da. ya taba cemana a lokacin da muke kan ciyawa a dalilin soda da madara ya sha naushi a Hotel, Dublin: zan fi so na sha naush abkin wutar sau uku aka san soda da madara Hotel mafi daukaka na kashashen ture!
Mutuwar sa
gyara sasheMathew Harris ya mutu a dalilin kansar tumbi a 13 ga Afrilu na 1890, yana da shekaru 63 ko 64, kuma an bunne shi a Creagh cemetery, Ballinasloe, sunan wani gini ne da John ya gina donin tunawa da Harris a 1907.Abin da aka rubuta a jikin ginin shine kamar haka:
Wannan ginin an yi shine domin tunawa da
Mattew Harris ESQ M.P.
Wanda 'yan uwansa suka yimasa domin babbar
Gidummawar sa ta haddin kai da rashin son kai
Gaisuwa ga wannan kokarin nasa wanda ya kawo karshen sa
Wannan yanyo tausayi ga mutan Aylan
Wanda rashine ga kowa da kowa
Yana yada kiristanci da tseton alumma
AN HAIFAS A 1826 AN ZABESHI A MATSA YIN MP 1885 YA MUTU 13 AFLILU AN 1890
Rubuce- rubucen sa
gyara sashe- Harris, Matthew, The improvement of rivers and reclamation of waste lands ... considered in relation to the Shannon, its tributaries, and the districts through which they flow. A letter addressed to ... B. Disraeli, M.P., Dublin: McGlashan & Gill, 1876.
- Harris, M.. Matthew Harris on the political situation, [n.p., 1880]
- Harris, M., Land reform: a letter to the council of the Irish National Land League, Dublin: Gill, 1881.
Manazarta
gyara sashe- ↑ An alternative source suggests he was born in Ballinasloe, County Galway. A new Dictionary of Irish History: From 1800, D.J. Hickey & J.E. Doherty, Gill & MacMillan, Dublin/Norway, 2003,ISBN 0-7171-2520-3, p. 198.
- ↑ Michael Stenton, Who's Who of British members of parliament, Vol. II, (Harvester Press/Humanities Press), 1978, p. 159.
- ↑ Timothy Michael Healy, Letters and Leaders of my Day Archived 28 January 2007 at the Wayback Machine., Chapter 19: Captain O'Shea, Nationalist or Liberal? (1886), London, UK: Thornton Butterworth, 1890.