Masego Montsho (an haife ta a ranar 15 ga watan Yuni 1991) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Motswana wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob ɗin Botswana Defence Force XI FC da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Botswana.[1]

Masego Montsho
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuni, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kasar Botswana-
Security Systems F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kulob

gyara sashe

Montsho ta buga wasa a Botswana Defence Force XI a Botswana.[2]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

gyara sashe

Montsho ta buga wa Botswana wasa a babban mataki a lokacin neman cancantar shiga gasar cin kofin Afirka ta mata na 2016 da Gasar Cin Kofin Mata na COSAFA na 2021. [3]

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na duniya mata na Botswana

Manazarta

gyara sashe
  1. "Masego Montsho". FBref. Retrieved 14 October 2021.
  2. "Masego Montsho". Global Sports Archive. Retrieved 14 October 2021.
  3. "Competitions - African Women Championship, Cameroon 2016 - Match Details". CAF. Archived from the original on 4 November 2016. Retrieved 2 September 2020.