Masego "Lucky" Malakia Loate (an haife shi a ranar sha tara ga watan Agusta shekara ta 1982), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Afirka ta Kudu. A yanzu haka yana taka leda a kungiyar North West Eagles na kungiyar kwallon kwando ta kasar Afrika ta Kudu.

Masego Loate
Rayuwa
Haihuwa Soweto (en) Fassara, 19 ga Augusta, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Tsayi 68 in

Ya wakilci tawagar kwallon kwando ta kasar Afrika ta Kudu a gasar FIBA ta Afrika a shekara ta 2011 a Antananarivo, Madagascar, inda ya kasance dan wasan da ya fi zura kwallo a ragar tawagarsa. [1]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  1. South Africa accumulated statistics | 2011 FIBA Africa Championship, ARCHIVE.FIBA.COM. Retrieved 2 December 2016.