Masarautar Ringim

masarautar gargajiya a Jihar Jigawa Najeriya

Masarautar Ringim majalisar masarauta ce a jihar Jigawa Najeriya, hedikwatarta tana cikin garin Ringim, An kafa Masarautar Ringim ne a watan Nuwamba 1991 sakamakon kafuwar Jihar Jigawa a ranar 27 ga Agusta, 1991. Sarkin Ringim shine Sayyadi Abubakar Mahmoud Usman tun kafuwar masarautar har zuwa yanzu.[1][2] Ƙananan hukumomin da ke ƙarƙashin masarautar sun haɗa da Ringim, Taura, Garki da Babura.[3][4][5]

Masarautar Ringim
Emirate (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1991
Ƙasa Najeriya
Babban birni Ringim
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Jigawa
Fadar sarki Ringim

Nassoshi gyara sashe

  1. Ibrahim, Hussain (2021-12-22). "Sarkin Ringim Sayyadi Muhammad Ya Cika Shekara 30 A Kan Mulki". HASKE12 Media (in Turanci). Archived from the original on 2023-01-06. Retrieved 2023-01-06.
  2. "Sarkin Ringim ya cika shekaru 25 akan Gadon Sarauta". sakaina (in Turanci). 2016-12-18. Retrieved 2023-01-06.
  3. "Ringim - Jigawa State Government". jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-06. Retrieved 2023-01-06.
  4. "Mai Ka Sani Kan Masarautar Ringim?". Sawaba FM (in Turanci). 2019-06-12. Retrieved 2023-01-06.
  5. "TARIHIN GARIN RINGIM TA JIHAR JIGAWA". www.alummarhausa.com.ng. Retrieved 2023-01-06.