Masallacin Selimiye

Masallacin Edirne na kasar Turkiyya

Masallacin Selimiye( Baturke : Selimiye Camii) masallaci ne a Daular Usmaniyya, wanda yake a Edirne, ƙasar Turkiyya . Sultan Selim II ne ya ba da umarnin gina masallacin, kuma mai ginin gidan Mimar Sinan ne ya gina shi tsakanin shekarun 1569 da 1575. Sinan ta dauke shi a matsayin babban aikin sa kuma yana daya daga cikin nasarorin da aka samu na gine-ginen addinin musulunci .

Masallacin Selimiye
Gilardinho
 UNESCO World Heritage Site
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraEdirne Province (en) Fassara
BirniEdirne
Coordinates 41°40′41″N 26°33′34″E / 41.67806°N 26.55944°E / 41.67806; 26.55944
Map
History and use
Start of construction 1568
Ƙaddamarwa1574 (Gregorian)
Shugaba Selim II (en) Fassara
Suna saboda Selim II (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Zanen gini Mimar Sinan (en) Fassara
Material(s) dimension stone (en) Fassara
Style (en) Fassara Ottoman architecture (en) Fassara
Tsawo 71 m
Yawan fili 2.5 ha
Muhimman Guraren Tarihi na Duniya
Criterion (i) da (iv) (en) Fassara
Reference 1366
Region[upper-roman 1] Europe and North America
Registration 2011 (XXXV. )
  1. According to the UNESCO classification
Massallacin Selimiye
garin nicosia

Manazarta

gyara sashe