Maryamu I ta Ingila |
---|
|
25 ga Yuli, 1554 - 17 Nuwamba, 1558 29 ga Yuli, 1553 - 17 Nuwamba, 1558 ← Lady Jane Grey - Elizabeth I → 29 ga Yuli, 1553 - 17 Nuwamba, 1558 ← Lady Jane Grey - Elizabeth I → |
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Palace of Placentia (en) , 18 ga Faburairu, 1516 |
---|
ƙasa |
Kingdom of England (en) |
---|
Mutuwa |
St James's Palace (en) , 17 Nuwamba, 1558 |
---|
Makwanci |
Westminster Abbey (en) |
---|
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (reproductive system disease (en) ) |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Henry VIII of England |
---|
Mahaifiya |
Catherine of Aragon |
---|
Abokiyar zama |
Philip II of Spain (en) (25 ga Yuli, 1554 (Gregorian) - 17 Nuwamba, 1558) |
---|
Ahali |
Henry, Duke of Cornwall (en) , Henry FitzRoy, 1st Duke of Richmond and Somerset (en) , Elizabeth I, Edward VI of England (en) , Henry, Duke of Cornwall (1514) (en) , Henry, Duke of Cornwall (1513) (en) , stillborn daughter Tudor (1510) (en) da stillborn daughter Tudor (1518) (en) |
---|
Ƴan uwa |
|
---|
Yare |
House of Tudor (en) |
---|
Karatu |
---|
Harsuna |
Turanci Yaren Sifen Faransanci Harshen Latin |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa, aristocrat (en) da sarauniya |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Imani |
---|
Addini |
Cocin katolika |
---|
|
An haifi Maryamu a ranar 18 ga watan Fabrairu a shekara ta 1516 a Fadar Placentia a Greenwich, a kasar Ingila . Ita ce kaɗai yar Sarki Henry na takwas da matarsa ta farko, Catherine na Aragon, ta tsira da ita lokacin tana jariri. Kafin Maryamu, mahaifiyarta ta zubar da ciki uku da haihuwa da kuma ɗa ɗaya ɗan gajeren lokaci, Henry, Duke na Cornwall . [1]
- ↑ Loades, pp. 12–13; Weir, pp. 152–153.