Lady Jane Grey
Lady Jane Grey shekara ta (1536/7 zuwa 12 ga watan Fabrairu shekara ta 1554), wanda aka fi sani da Lady Jane Dudley bayan aurenta kuma a matsayin "Sarauniyar Kwanaki Tara", [1] ita mace ce a kasar Ingila wadda a kayi ikirarin kursiyin Ingila da Ireland daga 10 ga wata zuwa 19 ga watan Yuli shekara ta 1553.
Lady Jane Grey | |||||
---|---|---|---|---|---|
10 ga Yuli, 1553 - 19 ga Yuli, 1553 ← Edward VI of England (en) - Maryamu I ta Ingila →
10 ga Yuli, 1553 - 19 ga Yuli, 1553 ← Edward VI of England (en) - Maryamu I ta Ingila → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Bradgate House (en) , Oktoba 1537 | ||||
ƙasa | Kingdom of England (en) | ||||
Mutuwa | Tower of London (en) , 12 ga Faburairu, 1554 | ||||
Makwanci | Church of St Peter ad Vincula, Tower Hamlets (en) | ||||
Yanayin mutuwa | hukuncin kisa (decapitation (en) ) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Henry Grey, 1st Duke of Suffolk | ||||
Mahaifiya | Frances Grey, Duchess na Suffolk | ||||
Abokiyar zama | Lord Guildford Dudley (en) (25 Mayu 1553, 21 Mayu 1553 (Gregorian) - 12 ga Faburairu, 1554) | ||||
Ahali | Katherine Grey (en) da Mary Grey (en) | ||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Yare | Grey family (en) | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | sarauniya | ||||
Imani | |||||
Addini | Anglicanism (en) | ||||