Mary Adeola Temitope Asake Durojaye, ko Mary Durojaye, (an haife ta ranar 14 ga watan Yuli, 1990) a Landan, Birtaniya. Yar Birtaniyar ta kasance ƙwararriya ƴar wasan ƙwallon kwando ta asalin ƙasar Nijeriya.

Mary Durojaye
Rayuwa
Haihuwa Landan, 14 ga Yuli, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Libertas Trogylos Basket (en) Fassara-
 
Tsayi 185 cm

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe