Martins Azubuike ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya zama kakakin majalisar dokokin jihar Abia na 5 bayan an zaɓe shi a ranar 11 ga watan Yunin 2015.[1] Ya taɓa zama ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Isiala Ngwa ta Arewa.[2] Kennedy Njoku ne ya gaje shi a matsayin shugaban majalisar bayan tsige shi da ƴan majalisar suka yi.[3]

Martins Azubuike
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Wurin haihuwa Jihar Abiya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20150731212647/http://www.punchng.com/news/martins-azubuike-emerges-abia-speaker/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2023-04-07.
  3. https://www.vanguardngr.com/2016/12/abia-speaker-impeached-new-one-elected/