Martins Chike Amaewhule ɗan siyasa ne a matakin jiha a Najeriya, kuma shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar Ribas. Yana wakiltar mazaɓar Obio-Akpor I. Ɗan jam'iyyar PDP ne na jihar Ribas. An fara zaɓen shi a cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha ɗaya 2011, kuma a cikin watan Maris na 2016 aka sake zaɓensa a Majalisar.[1][2]

Martins Amaewhule
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Sana'a ɗan siyasa
Ɗan bangaren siyasa Rivers State People's Democratic Party (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. http://www.inecnigeria.org/?inecnews=rivers-rerun-inec-releases-4-federal-constituency9m9-and-11-state-constituency-results
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-10-08. Retrieved 2023-04-07.