Martha Appiah (an Haife ta a ranar sha tara 19 ga watan Disamba shekarar alif dari tara da sittin da biyar miladiyya 1965) 'yar wasan tsere ce 'yar Ghana.[1] Ta yi takara a tseren mita 4×100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1987 wanda ya gudana a Stadio Olimpico, Rome. [2][3] Ta shiga cikin tseren mita 4x400 a cikin shekarar 1984 wanda ya faru a Memorial Coliseum a Los Angeles.[4]

Martha Appiah
Rayuwa
Haihuwa 19 Disamba 1965 (59 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin hadi na waje

gyara sashe

Martha Appiah at World Athletics Martha Appiah at World Athletics Martha Appiah at Olympics.com Martha Appiah at Olympedia

Manazarta

gyara sashe
  1. "Martha Appiah Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 August 2017.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Martha Appiah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 22 August 2017.
  3. "Martha APPIAH - Olympic Athletics | Ghana" . International Olympic Committee . 16 June 2016. Retrieved 17 May 2020.
  4. "Martha APPIAH Profile"