Marou Amadou ɗan siyasan Nijar ne kuma Ministan Shari’ar Nijar .

Marou Amadou
Minister of Foreign Affairs of Niger (en) Fassara

4 Disamba 2020 - 7 ga Afirilu, 2021
Kalla Ankourao - Hassoumi Massaoudou
justice minister (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Kotaki (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, masana da Mai wanzar da zaman lafiya
Marou Amadou

Ba da daɗewa ba bayan shugaba Mahamadou Issoufou ya hau kan karagar mulki a matsayin shugaban ƙasar Nijer, ya naɗa Marou Amadou a cikin gwamnatin a matsayin Ministan Shari'a kuma kakakin gwamnati a ranar 21 ga Afrilun shekarar 2011.

Marou Amadou

Manazarta gyara sashe