Mariya Mahmoud Bunkure ita ce kwamishinar ilimi matakin farko ta jihar Kano, Najeriya. [1] Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ne ya nada ta.[2][3][4]

Mariya Mahmoud Bunkure
Rayuwa
Haihuwa Bunkure
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Mariya Mahmoud Bunkure, a garin Bunkure na jihar Kano.

Ta sanar da ranar 26 ga watan Oktoban shekara ta 2020 a matsayin ranar da za a sake bude makarantun sakandaren mallakin jihar, bayan watanni bakwai da rufewar su saboda cutar COVID-19 a jihar. [1]

Haɗin waje

gyara sashe

Manazartaayani

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Kano owned tertiary institutions to re-open October 26th". Vanguard News (in Turanci). 2020-10-12. Retrieved 2020-11-10.
  2. SmartLife (2019-11-10). "Screened and confirmed the appointment of 20 commissioners nominees". Kano State Assembly (in Turanci). Archived from the original on 2020-11-05. Retrieved 2020-11-10.
  3. editor (2019-11-04). "Ganduje Sends Commissioner Nominees' List to House". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2020-11-10.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  4. "Ganduje sends 20 commissioner-nominees to Kano Assembly [FULL LIST]". Daily Nigerian (in Turanci). 2019-11-04. Archived from the original on 2020-11-16. Retrieved 2020-11-10.