Marie-Thérèse Humbert
Marie-Thérèse Humbert (an haife ta ranar 17 ga watan Yuli, 1940) marubuciya ce yar ƙasar Mauritian. [1] Ta sami kyautar Grand prix des lectrices de Elle .
Marie-Thérèse Humbert | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Quatre Bornes (en) , 17 ga Yuli, 1940 (84 shekaru) |
ƙasa |
Moris Faransa |
Harshen uwa | Faransanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Cambridge (en) University of Paris (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, ɗan jarida da Marubuci |
Kyaututtuka |
gani
|
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haife ta ne a Quatre Bornes kuma ta yi karatu a Jami'ar Cambridge da Sorbonne. Ta koma kasar Faransa a shekarar 1968.[1] Ta yi takara a matsayin yar takarar gurguzu a sashen Indre na kasar Faransa kuma ta yi takara a Saint-Julien-de-Vouvantes.
Ayyukan da aka zaba[1]
gyara sasheNovels
gyara sashe- À l'autre bout de moi (1979), received the Grand prix des lectrices de Elle.
- Le Volkameria (1984)
- Une robe d'écume et de vent (1989)
- Un fils d'orage (1992), received the Prix Terre de France
- La montagne des signaux (1994)
- Le chant du seringat la nuit (1997)
- Amy (1998)
- Comme un voile d'ombres (2000)
Short stories
gyara sashe- "En guise de préface" in Maurice, le tour de l'île en quatre-vingts lieux (1994)
- "Parole de femme" in Au tour des femmes (1995)
- "De la lumière, de l'amour et du silence", "Le tout ainsi, en vrac" and "Clopin-clopant" in Raymonde Vincent, 1908-1985, hommages (1995)
- "Adeline" in Tombeau du cœur de François II (1997)
- "La véritable histoire de notre mère Eve au Jardin d'Eden" in Elles, Histoires de femmes (1999)
- "Les galants de Lydie" in Une enfance outremer (2001)
- "Fraternité ; hommage au poète Édouard Maunick" in Riveneuve Continents, Winter 2009-2010
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Marie-Thérèse Humbert". Île en île. Lehman College.(in French) Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "lehman" defined multiple times with different content