Marcus Tavernier
Marcus Joseph Tavernier,'(an haife shi 22 ga watan Maris 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar ƙasa ko kuma ɗan gefe na hagu don ƙungiyar Premier League AFC Bournemouth.
Marcus Tavernier | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Marcus Joseph Tavernier | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Leeds, 22 ga Maris, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.