Mapo Central School
Makarantar Tsakiya ta Mapo ƙaramar sakandare ce a Ibadan, Najeriya da Ƙungiyar Ofishin Jakadancin Anglican ta kafa kuma ta faro tun daga shekarun 1930.[1]
Makaranta Tsakiya TA Mapo | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Sanannun Ɗalibanta
gyara sashe- Samuel Odulana Odungade I, sarkin Najeriya
- Michael Adigun, ministan aikin gona na Najeriya[2]
- Akin Mabogunje, masanin ilimin kasa na Najeriya
Hanyoyin waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Ken Post; George D. Jenkins (1973). Price of Liberty: Personality and Politics in Colonial Nigeria (Volume 7 of African studies series). Cambridge University Press Archive. p. 36. ISBN 978-0-521-0850-38. ISSN 0065-406X.
- ↑ "Notablenigerians.com". www.notablenigerians.com.[permanent dead link]