João Hernani Rosa Barros (an haife shi ranar 19 ga watan Afrilun 1986)[1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ya buga wasan ƙarshe a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Progresso do Sambizanga a Girabola a matsayin ɗan wasan gaba. Tsohon memba ne a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola, wanda ya taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika na shekarar 2012.

Manucho Barros
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Angola
Suna João
Sunan dangi Barros
Shekarun haihuwa 19 ga Afirilu, 1986
Wurin haihuwa Angola
Harsuna Portuguese language
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Ataka
Mamba na ƙungiyar wasanni G.D. Interclube (en) Fassara, Angola men's national football team (en) Fassara da Atlético Petróleos Luanda (en) Fassara
Wasa ƙwallon ƙafa
Participant in (en) Fassara 2012 Africa Cup of Nations (en) Fassara

Shi ɗan'uwan Recreativo do Libolo ɗan wasan kwando Mílton Barros ne.

Manazarta

gyara sashe