Kwa-kwa
Kwa-kwa, kwa-kwa wata bishiya ce daga cikin bishiyoyi wadda take da matuƙar amfani a jikin dan Adam [1] [2] [3] tana da magunguna sosai musamman man kwa-kwa [4] kuma bishiya ce mai tarihi sosai, kuma ana amfani da man kwa-kwa a fata[5] da kuma haɗa man kitso na mata da dai sauransu. Ana haɗa kwakwa da dabino don wasu magunguna[6]
Kwa-kwa | |
---|---|
tropical fruit (en) da nut (en) | |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Attagara |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Maikatanga, Sani (1 March 2021). "Sirrin haɗa dabino da kwakwa da aya ga ma'aurata". bbc Hausa. Retrieved 3 July 2021.
- ↑ Daudawa Alyu, Idris (18 August 2019). "Hanyoyi Biyar Na Yadda Kwakwa Ke Amfani A Jikin Dan'Adam". leadership Ayau. Retrieved 3 July 2021.
- ↑ https://hausa.legit.ng/1238735-hana-tsufa-da-wasu-faidoji-10-da-ruwan-kwakwa-ke-dashi-a-jikin-dan-adam.html
- ↑ https://m.facebook.com/ciwodamagani/posts/1688090341310190
- ↑ https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=214945486647902&id=112772390198546
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-56199556