Mame Younousse Dieng
Mame Younousse Dieng (haihuwa shekaran alif dari tara da talatin da tara1939 - zuwa daya ga watan 1 Afrilu shekaran 2016) marubuciyar yar Senegal ce da aka haife ta a Tivaouane wanda ya zauna a Dakar . Littafinta Aawo bi abin lura ne a matsayin ɗaya daga cikin litattafan farko na Senegal a cikin yaren Wolof. Ta kuma rubuta waƙa da fassara taken ƙasa zuwa wannan harshe.[1]
Mame Younousse Dieng | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tivaouane (en) , 1939 |
ƙasa | Senegal |
Mutuwa | Dakar, 1 ga Afirilu, 2016 |
Karatu | |
Harsuna |
Faransanci Yare |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da maiwaƙe |
Littattafai
gyara sashe- Aawo bi (Matar Farko), shekaran 1992 - cikin Wolof
- L'Ombre en feu (The Shadow on Fire), Nouvelles Editions Africaines du Sénégal (1997), - a cikin Faransanci
Kara karantawa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ http://www.sen360.fr/actualite/necrologie-deces-de-mame-younousse-dieng-mort-d-039-une-pionniere-466326.html%7Ctitle=NECROLOGIE[permanent dead link] - DECES DE MAME YOUNOUSSE DIENG : Mort d'une pionnière|work=sen360.fr}}