Mame-Marie Sy
Mame-Marie Sy-Diop (an haife shi a ranar 25 ga watan Maris shekara ta 1985) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Senegal. A cikin shekara ta 2009 ta kasance memba a cikin tawagar Senegal lokacin da suka lashe gasar FIBA ta Afirka na mata a waccan shekarar.[1] Ta kasance memba a ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Senegal a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[2]
Mame-Marie Sy | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Faransa da Senegal |
Suna | Mame-Marie (en) |
Sunan dangi | Sy |
Shekarun haihuwa | 25 ga Maris, 1985 |
Wurin haihuwa | Dakar |
Dangi | Anta Sy (en) da Sokhna Sy |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | basketball player (en) |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | small forward (en) |
Mamba na ƙungiyar wasanni | Basket Lattes (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Mame-Marie Sy at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
- Mame-Marie Sy at FIBA