Mamady Diambou[1]

Mamady Diambou
Rayuwa
Haihuwa Bamako, 11 Nuwamba, 2002 (21 shekaru)
ƙasa Mali
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 176 cm

Mamady Diambou (an haife shi 11 ga Nuwamba 2002) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Luzern na Swizalan kan aro daga Red Bull Salzburg.


Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Mamady_Diambou