Mamadou Diarra (footballer, born1997)

Mamadou Diarra (an haife shi a shekara ta 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na Faransa.Kulob din Grenoble na.

Mamadou Diarra (footballer, born1997)
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 20 Disamba 1997 (27 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Boluspor (en) Fassara-
 
Mamadou Diarra
mamadou diarra
mamadou diarra

Aikin kulob

gyara sashe

Wani samfurin matasa na kulob din Senegal ASC Jaraaf,Diarra ya fara babban aikinsa tare da kulob din Turkiyya Boluspor .bayan zama tare da bursaspor, ya koma Giresunspor a ranar 30 ga watan Agusta na Shekara ta dubu biyu da ashirin 2020. [1] Ya buga wasansa na farko na ƙwararru tare da giresunspor a cikin rashin nasara da ci 1-0 Süper Lig a hannun Alanyaspor a ranar 13 ga watan Satumba na shekara ta 2021. [2]

A ranar 1 Satumba 2022, Diarra ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da grenoble a Ligue 2 na Faransa. [3]

Ayyukan kasa da kasa.

gyara sashe

Diarra matashi ne na kasa da kasa na Senegal, wanda ya jagoranci 'yan wasan Senegal U20 a cikin 2017. [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mercato : L'ancien capitaine des Lions U20 rejoint une formation de deuxième division turque". August 30, 2020.
  2. "Alanyaspor vs. Giresunspor - 13 September 2021 - Soccerway". int.soccerway.com.
  3. "MAMADOU DIARRA EST GRENOBLOIS !" (in Faransanci). Grenoble. 1 September 2022. Retrieved 6 February 2023.
  4. "Mercato : Mamadou Diarra (Ex-Jaraaf) au Giresunspor Kulübü". August 26, 2020. Archived from the original on September 14, 2021. Retrieved March 31, 2024.