Mamadou Balde
Mamadou Papys Baldé (An haife shi 12 ga watan Disambar 1985) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ya taka leda a kulob ɗin Langon-Castets dake Faransa
Mamadou Balde | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Vélingara (en) , 12 Disamba 1985 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | centre-back (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
A cikin watan Oktoban 2006, ya bar Legia Warszawa ya dawo Senegal saboda wasu dalilai na sirri kuma bai daɗe da dawowa ba. Bayyanarsa na farko bayan hutu ya faru a cikin ranar 28 ga watan Nuwamban 2006 a wasan sada zumunci da Zagłębie Sosnowiec[1].[2]
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheA cikin shekarar 2010, Mamadou ya amince da zama ɗan Equatoguinean ta Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Equatoguinean kuma ya buga wa Equatorial Guinea wasan sada zumunci da Botswana a ranar 12 ga watan Oktoba.