Malin Alegria

Marubuciya kuma mawaƙiya

Malin Alegria Takasance yar kasar Amurka kuma marubuciyan takaddu na harshen Turanci musamman akan abunda ya shafi matasa kuma take karfafa musu gwuiwa.[1][2][3]

Malin Alegria
Rayuwa
ƙasa Tarayyar Amurka
Sana'a
Sana'a marubuci, Marubuci da Marubiyar yara

Farkon rayuwa gyara sashe

An haifeta a 20 ga watan Fabrairu shekara ta alib 1974 (shekarunta 48 da Haihuwa kawo yanzu).[4]

Karatu gyara sashe

Tayi karatu a jami'ar Kaliforniya.

Aiki gyara sashe

Takasance mawakiya, ƴar rawa sannan Kuma marubuciyar littattafai musamman akan matasa. Daga cikin littattafan da tawallafa akwai Unstable, da Tear down the throne da Dai sauransu.

Manazarta gyara sashe

  1. "Recommended Teaching Tools (Spring 2007)". Archived from the original on 2007-09-30. Retrieved 2007-03-31.
  2. Library of Congress Entry
  3. NPR: YA Author Celebrates Growing Up Latino In The USA
  4. Publishers Homepage